Tehran (IQNA) kungiyar da ke fafutukar kamfe mai taken komawa Palastinu (GCRP) ta sanar da cewa za ta shirya gudanar da taron kasa da kasa don karrama 'yan wasan da ke adawa da daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan a Beirut, babban birnin kasar Labanon.
Lambar Labari: 3486882 Ranar Watsawa : 2022/01/29